Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar Ruwa a Najeriya

A ranar 22 ga watan Maris ne ake bukin ranar ruwa a Duniya, amma Miliyoyan mutane ne ake gudanar da bukin ba tare da su ba saboda katsewar ruwan sha a yankunansu. Najeriya tana daya daga cikin kasashen da ke fama da matsalar ruwa kamar yadda Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

Wata yarinya dauke da jarkokin dibar ruwa a garin Bichi jahar Kano a Tarayyar Najeriya
Wata yarinya dauke da jarkokin dibar ruwa a garin Bichi jahar Kano a Tarayyar Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

03:48

Matsalar Ruwa a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.