Isa ga babban shafi

An samu mutuwar mutum daya a kasar Girka bayan samun yin allurar Covid 19

An samu mutuwar  mutum daya da aka yiwa allurar covid 19 ba tareda ya nuna rashin lafiya kamar dai yada wani jami’in  kiwon lafiyar kasar ta Girka ya sheidawa kamfanin dillancin labaren Faransa na Afp.

wasu daga cikin yan Kasar Girka yayin zanga-zanga a Girka
wasu daga cikin yan Kasar Girka yayin zanga-zanga a Girka REUTERS/Michalis Karagiannis
Talla

Mutumen mai shekaru 70 a duniya a cewar jami’in mai suna Nikos Kapravelos ya karbi allurar  rigakafin cutar Covid 19 tareda iyalan sa da suka da ya’an sa da matar sa,mutuwar wannan mutumen  ta soma tayar da hankulan dattijai da suka karbi allurar a kasar ta Girka.

Wasu daga cikin jami'an gwamnatin kasar GirKA
Wasu daga cikin jami'an gwamnatin kasar GirKA Reuters

An dai samu mutuwar mutane  13.200 yanzu haka a kasar  ta Girka  bayan kamuwa da cutar Covid 19.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.