Isa ga babban shafi
Turai

Birtaniya ta musanta labarin hana bayar da bisa kyauta bayan Brexit

Babban mai shiga tsakani na Tarayyar Turai Michel Barnier yace, BIrtaniya tayi watsi da tayin kungiyar Turai game da ba da biza kyauta ga mawaka da kuma 'yan jaridu a yarjejeniyar su ta aiki tare bayan ficewar ta daga cikin kungiyar.

Michel Barnier  daga kungiyar Turai tareda mai baiwa Firaministan Birtaniya shawara a sha'anin turai  David Frost
Michel Barnier daga kungiyar Turai tareda mai baiwa Firaministan Birtaniya shawara a sha'anin turai David Frost Oliver Hoslet/Pool via REUTERS
Talla

Michel Barnier a lokacin da yake gabatar da jawabi gaban wakilan kungiyar Turai na EU, ya kara haifar da sabani da Birtaniya dangane da batun.

Fitattun mawakan Burtaniya, gami da fitaccen dan jaridar nan na Radiohead, Thom Yorke, sun yi Allawadai da gwamnatin BIrtaniya kan rashin kiyaye hakkokin na bisa. Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya karyata batun a gaban majalisar kasar .

Birtaniya ta cimma yarjejeniya da kungiyar Turai,a haka babu ta yada ba za ta muntunta dokokin bil Adam,tareda mutunta yarjejeniya tsakanin kasa da kasa.

Boris Johnson na fatan daukacin kasashen na Turai za su ci gaba da kasancewa aminan Birtaniya ta fuskar tattalin arziki,cinikaya da bangaren kiwon lafiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.