Isa ga babban shafi
Waiwaye Adon Tafiya

Waiwaye: Juyin Mulkin Masar da Rashin lafiyar Mandela

Wallafawa ranar:

Shirin Waiwaye Adon Tafiya, shiri ne da ke bitar wasu muhimman labaran da suka faru a mako. A makon da ya gabata ne Sojoji suka hambarar da gwamnatin Morsi kuma a cikin makon akwai takaddama tsakanin iyalan tsohon shugaban Afrika ta Kudu Nelson Mandela wanda ke kwance a gadon Asibiti.

Wata Yarinya rike da hoton Nelson Mandela, wanda ke jinya a gadon Asibiti
Wata Yarinya rike da hoton Nelson Mandela, wanda ke jinya a gadon Asibiti REUTERS/Siphiwe Sibeko
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.