Isa ga babban shafi
Korea ta Kudu

Korea ta Kudu ta yi watsi da tayin da Arewa ta yi na shiga tattaunawa

Gwamnatin Korea ta Kudu ta yi watsi da tayin Korea ta Arewa na komawa teburin sasantawa game da mallakar makaman Nukiliya, tare da zargin Korea ta arewa da yunkurin kai wa shugabar kasar hari.

Shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-un a wata ziyara da ya kai sashin kimiyyar kasar
Shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-un a wata ziyara da ya kai sashin kimiyyar kasar REUTERS/KCNA
Talla

A wata wasika da Ministan harakokin wajen Korea ta Kudu da ya aikawa wakilan shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-Un da kuma shugaban China Xi Jinping, Korea ta Kudu ta ce ai alkalami ya bushe domin Pyongyang ta cim ma bukatunta.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.