Isa ga babban shafi
Korea ta Kudu

Korea ta Kudu ta yi watsi da tayin da Arewa ta yi na komawa teburin sasantawa

Gwamnatin Korea ta Kudu ta yi watsi da tayin Korea ta Arewa na komawa teburin sasantawa game da mallakar makaman Nukiliya, tare da zargin Korea ta arewa da yunkurin kai wa shugabar kasar hari.

Shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-un, a lokacin da ya kai ziyarawa dakarun kasarsa
Shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-un, a lokacin da ya kai ziyarawa dakarun kasarsa REUTERS/KCNA
Talla

A wata wasika da Ministan harakokin wajen Korea ta Kudu da ya aikawa wakilan shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-Un da kuma shugaban China Xi Jinping, Korea ta Kudu ta ce ai alkalami ya bushe domin Pyongyang ta cim ma bukatunta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.