Isa ga babban shafi
Korea ta Arewa

Korea ta Arewa ta janye makamai masu linzami da ta girke

Hukumomim Kasar Korea ta Arewa, sun dauke makamai masu linzamin da suka girke, sakamakon, tankiyar da aka samu tsakanin kasar da Korea ta kudu da kuma Amurka.

Atisayen da sojojin Korea ta Arewa ke yi kamin janye makamanta
Atisayen da sojojin Korea ta Arewa ke yi kamin janye makamanta
Talla

Hukumomin kasar da na Amurka, duk sun tabbatar da janye makaman, abinda ya kawo karshen barazanar harba makaman.

Korea ta Arewa ta jima a ‘yan watannin nan tana ikrarin kaiwa makwabaciyarta ta Kudu hari tare da kasar Amurka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.