Isa ga babban shafi
Cyprus

An samu saukar farashin man fetir a Cyprus

An samu saukar farashin man Fetir sakamakon yadda bukatar sa ta ragu, bisa tsoron watsuwar matsalar tattalin arzikin kasashe masu amfani da kudin Euro, bayan da daya daga cikin kasashen wato Cyprus ta kuduri saka haraji ga masu ajiyar kudade a Bankuna.

Wata matatar man fetir
Wata matatar man fetir Getty Images/Yuri Cortez
Talla

Samfurin Man Fetir mai nauyi da zai shiga kasuwa a watan Mayu ya fadi da Centi 55 bisaga farashin sa na Dollar 109.27 ga kowace Ganga a kasuwar hada-hadar kasuwanci ta birnin London.

Shi kuma Samfurin Mai mai sassauci nauyi ya fadi ne da Centi 15 kan farashin sa na Dalar Amurka 93.30 ga kowace Ganga.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.