Isa ga babban shafi
Wasanni-Kwallon Kafa

Gasar AFCON ta bana ta zo da abin mamaki - Salah

Gwarzon dan wasan Masar da ke taka leda a Liverpool Mohd. Salah ya bayyana cewa, gasar cin kofin Afrika da ke gudana na Kamaru ta zo da mamaki ganin irin yadda manyan kasashe irinsu Najeriya suka fice daga gasar.

dan wasan gaban Masar, Mohamed Salah
dan wasan gaban Masar, Mohamed Salah JUSTIN TALLIS AFP/File
Talla

A bangare guda, an sake bude filin wasa na Olembe bayan an rufe shi a makon jiya sakamakon mutuwar mutane 8 a filin.

Abdurrahman Gambo Ahmad ya aiko mana da rahoto daga birnin Yaounde na Kamaru

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.