Isa ga babban shafi
wasanni

"Ba ma fargabar karawa da PSG da Barcelona"

Dan wasan Chelsea Eden Hazard ya ce, kungiyar ba ta fargabar karawa da PSG ko kuma Barcelona a matakin zagaye na biyu na gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai.

Eden Hazard na Chelsea
Eden Hazard na Chelsea Reuters/Toby Melville
Talla

Kalaman Hazard na zuwa ne bayan Atletico Madrid ta rike Chelsea 1-1 a fafatawar da suka yi a jiya Talata a gasar, yayin da kuma ta gaza jagorantar rukuninsu.

Hazard ya ce, suna da masaniya cewa, PSG da Barcelona manyan kungiyoyi kamar yadda ita ma Chelsea din ba kanwar lasa bace a cewar Hazard.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.