Isa ga babban shafi
Wasanni-Najeriya

Bahagon ‘Yan sanda ya yi kisa

Manyan wasanni uku aka fafata a wasan damben gargajiya da aka yi a gidan Umaru Fiyalu da ke jihar Kaduna a tarayyar Najeriya a yammacin ranar Asabar.

Wasan damben gargajiya a Najeriya
Wasan damben gargajiya a Najeriya RFI Hausa/Aminu Sani Sado
Talla

Cikin damben da aka yi Bahagon ‘Yan sanda daga bangaren Arewa ya doke Dan Shaddadu daga bangaren kudu.

Sai Bahagon Sisco daga bangaren Arewa da ya buge Inda daga bangaren Arewa.

An kuma kara tsakanin Na Masta daga bangaren Arewa da kuma Shagon bata Isakka daga bangaren kudu, inda aka tashi babu kisa a tsakani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.