Isa ga babban shafi
Wasanni

Shigar Rasha wasan Olympics na Brazil a bana

Shirin duniyar wasanni tare da Ahmed Bedu na wannan makon ya tattauna ne game da matakin hana wasu daga cikin 'yan wasan Rasha shiga wasannin Olympics na bana da za a gudanar a birnin Rio na Brazil. Wannan na zuwa ne bayan a farko an haramta wa dukkanin 'yan wasan damar fafata wa a wasannin saboda zargin su da kwan-kwadn kwayoyin kara kuzari.

Anna Chicherova daya daga cikin masu wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Rasha
Anna Chicherova daya daga cikin masu wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Rasha JOHANNES EISELE / AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.