Isa ga babban shafi
Wasanni

An cimma daidaito tsakanin Mourinho da United

Manchester United ta cimma daidaito da Jose Mourinho a Matsayin Kociyanta, bayan kwashe tsawon kwananki Uku ana Tattaunawa kan Yarjejeniyar.

José Mourinho titré dans quatre championnats différents.
José Mourinho titré dans quatre championnats différents. Lars Baron/Bongarts/Getty Images
Talla

Yanzu dai an kammala cimma yarjejeniyar tsakanin Manajan Mourinho, Jorge Mendes da jami’an kungiyar ta United, ko da dai ba a kai ga sanya hannu kan yarjejeniyar ba.

A yau Juma’a Manchester United  ta sanar da Mourinho a matsayin sabon kociyanta a hukumance.

Tun ranar talata ake tattaunawa da Mourinho mai shekaru 53, wanda kuma ake sa ran ya sanya hannu kan kwantiragin tsawon shekaru Uku da kungiyar.

Mourinho dan asalin Portugal zai maye Gurbin Lousi Van Gaal, da kungiyar ta kora ranar litinni, kwananki biyu bayan United ta dau kofin FA.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.