Isa ga babban shafi
Wasanni

Djokovic da Kerber sun lashe Australian Open

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna game da gasar Australian Open inda Novak Djokovic ya lashe kofin gasar karo na 6. Sannan shirin ya tabo gasar cin kofin Afrika ta matasa da ake gudanarwa a Rwanda.

Dan wasan Serbia Novak Djokovic
Dan wasan Serbia Novak Djokovic REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.