Isa ga babban shafi
wasanni

PSG na barazana ga Real Madrid

Cocin Real Madrid Rafael Benitez ya bayyana cewa an jefa kungiyarsa a cikin rukunin kungiyoyi mai wahala a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai, inda ya ce Paris PSG ta Faransa, ita ce babbar barazana a gare su a cikin wannna rukunin

Kocin Real Madrid Rafael Benitez
Kocin Real Madrid Rafael Benitez Reuters
Talla

Real Madrid ta fada cikin rukunin A, wanda ya hada da PSG da Shaktar Donetsk ta Ukraine da kuma Malmo ta kasar Sweden.

A cewar Benitez wannan rukunin ba mai sauki bane kuma sun san PSG babbar Kungiya ce mai zaratan yan wasa wadda kuam ke karfafa kanta a duk kakarwasanni.

A jiya ne hukumar kwallon kafar Turai ta fitar da rukunnan kungiyoyin da zasu fafata a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.