UEFA
Messi ne gwarzon Turai a Bana
Lionel Messi na Argentina aka zaba Gwarzon dan wasan Turai bayan ya taimakawa Barcelona lashe kofin zakarun Turai da kofuna biyu a Spain La liga da kuma Copa del ray.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Messi ya doke abokin hammayarsa Cristiano Ronaldo na Real Madrid da kuma abokin wasansa na Barcelona Luis Suarez.
Karo na biyu ke nan da Messi ke zama gwarzon Turai bayan ya taba lashe kyutar a 2011, kuma yanzu ya karbe kambun ne daga hannun Critiano Ronaldo
bayan karbar kyautar Messi ya bayyana farin cikin sa, tare da mika godiyar ga sauran abokan wasan shin a Barcelona.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu