Isa ga babban shafi
Wasanni

Sergio Ramos ya sabunta kwantiraginsa a Real Madrid

Kaptain din Real madrid Sergio Ramos ya sabunta kwantiraginsa da kungiyar, duk da na cin da Man United ta nuna akansa.Yanzu haka dai Ramos dan Spaniya ya tsawaita kwanytiraginsa da kungiyar ne na tsawon shekaru 5.

REUTERS
Talla

Man united dai ta kwadaitu da dan wasan, inda Tun a watan Yuni da ya gabata ta taya Ramos kan kudi Fam Miliyan 28.6 sai dai Madrid ta ki sayar mata da dan wasan.

Ramos dai a yanzu shine dan wasan mafi dadewa da ke takawa Real Madrid tamaula.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.