Isa ga babban shafi
Damben Boxing

Wladimir Klitschko ya kare kambunsa

Wladimir Klitschko ya kare kambunsa na ajin masu nauyi a duniya bayan ya doke abokin karawarsa Alex Leapai. Wannan ne kuma karo na 25 da Wladimir Klitschko ke kare kambunsa tare da saudaukar da nasarar ga al’ummar kasar Ukraine da ke gwagwarmayar adawa da Rasha da kuma kaunar Turai.

Zakaran Damben Boxing Wladimir Klitschko
Zakaran Damben Boxing Wladimir Klitschko REUTERS/Ina Fassbender
Talla

Klitschko ya kare kambunsa na WBA da IBF da WBO da IBO a Oberhausen a ranar Assabar a babban damben da suka yi da Leapai na Australia.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.