Isa ga babban shafi
Europa League

Benfica da Sevilla sun doke Juventus da Valencia

Benfica da Sevilla sun samu nasara a karawa ta farko da aka yi a gasar Europa League zagayen dab da na karshe, inda Sevilla ta doke Valencia ci 2-0 da suke hammaya a La liga, yayin da kuma Befica ta samu nasara akan Juventus ci 2-1.

Dimbim magoya bayan kungiyar Benfica
Dimbim magoya bayan kungiyar Benfica REUTERS/Rafael Marchante
Talla

Ana dab da kammala wasan ne Lima na Benfica ya jefa kwallo ta biyu a ragar Juve bayan Carlos Tavez ya ramawa Juventus kwallo daya a ragar Benfica, yayin da tun ana bude wasa ne da minti uku Garay ya zirawa Benfia kwallo ta farko.

Yanzu dai sai a ranar 1 ga watan Mayu ne za’a yi fafatwa ta biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.