Isa ga babban shafi
EUFA

EUFA: Kungiyar da ta lashe kofin Europa ta tsallake zuwa gasar zakarun Turai

Hukumar Kwallon Turai ta EUFA ta fito da wata sabuwar sanarwa cewa duk kungiyar da ta lashe kofin gasar Europa League daga shekarar 2015, kai tsaye ta tsallake  zuwa gasar zakarun Turai. A cewar babban sakataren kungiyar Gianni Infantino, wannan wani mataki ne na karfafa gasar Europa.

Kofin gasar  Europa League ta Turai
Kofin gasar Europa League ta Turai
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.