Isa ga babban shafi
Tseren gudu

An samu Powell da laifin kwankwadar kwayu

An haramtawa Dan tseren gudun kasar Jamaica Asafa Powell, shiga tseren gudun na tsawon watanni 18 saboda gwaji ya nuna ya kwankwadi kayu masu sa kuzari. wanda ya yi fice a gudun famfalakin mita 100. Hukumar yaki da kwankwadar kwayu ce ta Jamaica ta zartar wa Powell da hukuncin, amma lauyan da ke kare dan tseren gudun yace zasu daukaka kara.

Dan tseren gudun mita 100 Asafa Powell na Jamaica
Dan tseren gudun mita 100 Asafa Powell na Jamaica (Photo : Reuters)
Talla

Tuni kuma dan tseren gudun ke sukar likitan kasar Canada wanda ya aiwatar da gwajin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.