Isa ga babban shafi
Tseren gudu

Fraser-Pryce ta lashe zinari a moscow

‘Yar wasan kasar Jamaica Fraser-Pryce ta lashe zinari a tseren gun mita 100 wanda ya ba kasar Jamaica zinariya biyu bayan Usaint Bolt ya lashe zinari a tseren na mita 100 bangaren maza. ‘Yar tseren gudun ita ce ta lashe Zinariya biyu a wasannin Olympics

'Yan tseren gudu a gasar tsere ta duniya a kasar Rasha
'Yan tseren gudu a gasar tsere ta duniya a kasar Rasha Reuters/Denis Balibouse
Talla

A karon farko kuma an samu wata ‘yar kasar Afrika daga kasar Cote d’Ivoire Murielle Ahoure da ta lashe Azurfa, yayin da kuma ‘yar kasar Amurka Carmelita Jeter ta lashe Tagulla.

‘Yar Najeriya kuma Blessing Okagbare, ita ce ta zo na shida a tseren gudun bayan ta lashe Azurfa a dogon tsalle.

A bangaren tseren gudun tsallaka shinge kuma dan kasar Amurka David Olivia ya samu nasarar lashe zinari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.