Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

CAF ta yi waje da Enugu Rangers a Confederation

Kungiyar Enugu Rangers ta fuskanci fushin hukumar CAF da ke kula da kwallon kafa a Afrika, inda aka yi waje da kungiyar a gasar Confederation Cup saboda kungiyar ta yi amfani da dan wasan da be dace ba.

Tambarin Hukumar CAF da ke kula da Kwallon kafa a Nahiyar Afrika na gasar Zakarun Nahiyar
Tambarin Hukumar CAF da ke kula da Kwallon kafa a Nahiyar Afrika na gasar Zakarun Nahiyar fr.cafonline.com
Talla

Sanarwar ta fito ne daga Hukumar kwallon Najeriya NFF, inda aka bayyana cewa CAF ta dauki matakin ne akan Enugu Rangers saboda ta yi amfani da haramtaccen dan wasa a karawarsu da kungiyar Tunisia Sportif Sfaxien.

Yanzu haka kuma kungiyar kasar Tunisia ita ce ta tsallake zuwa zagaye na gaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.