Isa ga babban shafi
Tennis

Gilles ya sha kashi a Monte Carlo, Djokovic zai yanke hukuncin ficewa

Dan kasar Faransa Gilles Simon wanda ya buga wasan dab dana karshe a gasar Monte Carlo Masters, amma ya fice a bana bayan ya sha kashi a hannun Roberto Bautista Agut. A yau ne ake jiran ko Novak Djokovic zai yanke hukuncin ficewa gasar Monte carlo Masters saboda raunin da ya ke fama da shi.

Gilles Simon dan wasan Tennis na Faransa
Gilles Simon dan wasan Tennis na Faransa REUTERS/Enrique Marcarian
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.