Isa ga babban shafi
Tennis

Li na ta tsallake zagayen kusa da karshe a Australian open

Li na ta China ta tsallake zagayen kusa da karshe a Australian Open bayan doke Radwanska, kuma ‘Yar wasan za ta kara ne tsakanin ‘Yan wasan Rasha guda biyu, Maria Sharapova da Ekaterina Makarova wadanda za su fafata a yau Talata.

Agnieszka Radwanska da ta sha kashi a hannun Li na ta China
Agnieszka Radwanska da ta sha kashi a hannun Li na ta China Reuters
Talla

A bangaren Maza kuma Roger Federer, a gobe Laraba ne zai haska zagayen Kwata Final karo na 35 a Australian Open, inda zai fafata da Jo-Wilfried na Faransa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.