Isa ga babban shafi
Wasan Tennis

Serena da Murray da Djokovic sun tsallaka zuwa rukunin takwas din karshe

‘Yar wasan Tennis ta kasar Amurka, Serena Williams da Andy Murray sun tsallaka zuwa cikin rukunin takwas din karshe a gasar Australian Open, yayin da Novak Djokovic ke farfadowa daga karawar da ya yi da Stanislas Wawrinka.

Talla

Victoria Azarenka wacce ita ke rike da kofin gasar a bangaren mata, wacce kuma ake tunanin zata kara da Serena a zagayen kusa da karshe ta doke Elena Vesnina da ci 6-1,6-1 wanda hakan ya bata daman shiga rukunin takwas din karshen itama.

Shi kuwa Jo-Wilfried Tsonga, ya doke Richard Gasquet ne, inda ya samu shiga rukunin shima.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.