Isa ga babban shafi
Tseren gudu

Bolt yace zai koma taka kwallon kafa

Dan gudun famfalakin duniya Usian Bolt na kasar Jamaica da ya yi fice a tseren gudun mita 100 da mita 200, yace yana bukatar dawo wa buga wasan kwallon kafa idan har ya yi ritaya a wasannin tseren gudu bayan kammala wasannin Olympic da za’a gudanar a birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil a shekarar 2016.

Usain Bolt Dan kasar Jamica wanda ya lashe tseren mita 100 da 200 a wasannin Olympics da aka gudanar a London da Beijing
Usain Bolt Dan kasar Jamica wanda ya lashe tseren mita 100 da 200 a wasannin Olympics da aka gudanar a London da Beijing REUTERS/Dylan Martinez
Talla

Bolt yace a baya ya taka leda yana yaro, kuma har yanzu yana sha’awar kwallon kafa domin shi masoyin kungiyar Manchester United ne ta Ingila.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.