Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Pepe ba zai buga Super Cup ba saboda rauni

Dan wasan Real Madrid Pepe ana hasashen ba zai samu buga wasan Super Cup a Spain saboda Rauni da Real Madrid zata fara kai wa Barcelona ziyara a Nou Camp a gobe Alhamis. Dan wasan ya samu rauni ne bayan ya hada kai da Iker Casillas a wasa tsakanin Real Madrid da Valencia, Al’amarin da yasa har aka kwashe shi zuwa Asibiti.

'Yan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo tare da Pepe a lokacin da Suke horo domin karawa da abokan wasansu a wasa tsakanin Portugal da Spain
'Yan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo tare da Pepe a lokacin da Suke horo domin karawa da abokan wasansu a wasa tsakanin Portugal da Spain REUTERS/Vasily Fedosenko
Talla

A yau Laraba ne ‘Yan wasan Real Madrid zasu yi horo na karshe kafin mikawa zuwa Barcelona.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.