Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Wenger yace yana bukatar V. Persie ci gaba da taka kwallo a Arsenal

Kocin Arsenal, Arsene Wenger ya bayyana fatar ganin Robin Van Persie ya ci gaba da taka kwallo da kungiyar bayan dan wasan ya nemi ficewa daga Arsenal.

Arsène Wenger Kocin kungiyar Arsenal ta Ingila
Arsène Wenger Kocin kungiyar Arsenal ta Ingila REUTERS/Phil Noble
Talla

Tuni dai Manchester United da Manchester City da Juventus suka bayyana bukatar dan wasan.

Sai dai Arsene Wenger yace Van Persie fitaccen dan wasa ne a duniya kuma Arsenal tana bukatar abunta.

A yau ne dai ake sa ran Arsenal zata kara da Malaysian XI, kafin ranar Jum’a ta kece raini da Manchester City a birnin Beijing na kasar China.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.