Isa ga babban shafi

Mutanen Catalonia sun kalubalanci matakin nuna sheidar karbar allurar Covid 19

Dubban jama’a ne suka fito wata zanga-zangar nuna adawa da matakin gabatar da shaidar karbar allurar rigakafin cutar Covid 19 hukumomin Barcalona dake yankin Catalonia  na kasar Spain suka saka.

Wasu daga cikin masu adawa da matakin nuna sheidar karbar Allurar Covid a Catalonia
Wasu daga cikin masu adawa da matakin nuna sheidar karbar Allurar Covid a Catalonia REUTERS/Vincent West
Talla

Akalla mutane 3000 suka amsa kiran fitowa wannan gangami da nufin cewa ba za su mika wuya ga tsarin da suka danganta shi da kokarin tilasta musu canza rayuwar su ba,wanda ya sabawa al’amarin rayuwar su na yau da na kullum.

Yankin Catalonia
Yankin Catalonia AP Photo/Emilio Morenatti

Cutar Covid 19 na ci gaba da barrazana ga jama’a a yankin Spain dake nahiyar Turai ganin yadda sabbin alkaluma ke nuna yadda ake ci gaba da garzayawa da mararsa lafiya zuwa asibitoci sakamakon harbuwa da cutar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.