Canada
Canada na goyan baya zuwa Calgary don shirya gasar Olympics na 2026
Kasar Canada a jiya asabar ta bayar da goyan bayan ta zuwa takarar Birnin Calgary- dake Alberta domin karbar bakucin gasar huturun na shekara ta 2026.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Baya ga birnin Calgary akwai biranai kama daga Stockholm, Graz a Austria, Milan-Turin a Italiya, Sapporo a Japan da Erzurum a Turkiyya.
A watan Satumba na shekara ta 2019 ne za a sanar da kasar da zata karbi bakuncin gasar Olympics na hunturu na shekara ta 2026.
An dai ta ba gudanar da gasar hunturu na shekara ta 1988 a Calgary.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu