Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Ado Mahamane kan zaben Faransa

Wallafawa ranar:

Emmanuel Macron ya lashe zaben Shugaban kasar Faransa inda ya samu sama da kashi 66 na kuri’un da aka kada abinda ya bashi nasarar kan Marine Le Pen mai tsattsauran ra’ayi da ta samu kashi 35 na yawan kuri’un da aka kada. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Ado Mahamane shugaban jami’ar Tawa a Nijar.

Emmanuel Macron shugaban Faransa mai jiran gado
Emmanuel Macron shugaban Faransa mai jiran gado Fuente: Ministerio del Interior francés
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.