Isa ga babban shafi
Jamus

Matukin mota ya kashe mutum daya da raunata wasu biyu a Jamus

‘Yan Sandan kasar Jamus sun tabbatar da mutuwar wani mutun daya da jikkata wasu mutane biyu a lokacin da wani mutun cikin motarsa ya saki hanya, yayi cikin jama'a dake tafiya a kasa, a garin Heidelberg.

Shugaban Gwamnatin Jamus uwargida Angela Merkel
Shugaban Gwamnatin Jamus uwargida Angela Merkel REUTERS/Axel Schmidt
Talla

Sai dai kuma ‘yan Sandan na ganin wannan ba aikin ta'addanci ne ba.

Bayanan na cewa bayan wannan hatsari, mutumin mai kimanin shekaru 35 ya fice daga cikin motar ya tsere, kuma an ga yana rike da wata sharbebiyar wuka a hannu.

‘Yan sanda sun bayyana cewa wani dan sanda ne  ya yi kokarin har ya bindige mutumin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.