Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wanna satin ya maida hankali ne kan bikin rantsar da sabon shugaban Amurka Donald Trump da kuma yadda alakarsa zata kasance da kasashen duniya musamman nahiyar Afrika. Zalika shirin ya tabo batun halin da ake ciki a kasar Gambia.

Shugaban Amurka Donald Trump yayin rantsar da shi a birnin Washington
Shugaban Amurka Donald Trump yayin rantsar da shi a birnin Washington REUTERS/Carlos Barria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.