Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa ta tsananta dokar tafiya na matasa a kasar

Faransa ta kawo sauyi dangane da dokar nan dake baiwa kowane matashi damar yi tafiya cikin yankin na Turai shi ka dai.

Jam'an tsaron Faransa a kasar ta Faransa
Jam'an tsaron Faransa a kasar ta Faransa
Talla

Sauyi da hukumomin Faransa suka kawo sun maida hankali kan dokkokin yaki da ta’addanci na ranar uku ga watan yuni shekarar 2016 dama na ranar biyu na shekarar da ta gabata tareda rusar da wannan dama da matasa suke da ita,kafin duk wata tafiya doka na bukatar matshi ko matafiyi ya malaki takardu guda uku da suka hada da takardar sheida, izini daga hukumomin na fita daga cikin kasar ta Faransa sai kuma sa hannun iyaye.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.