Isa ga babban shafi
Tarayyar Turai

Tsananin Sanyi ya lakume rayuka 50 a Turai

Akalla mutane 20 ne suka rasa rayukansu sakamakon tsananin sanyi a kasashen Turai cikin kwananki biyu da suka gabata.

Sanyi na lakume rayuka a Turai
Sanyi na lakume rayuka a Turai REUTERS/Gleb Garanich
Talla

A cewar hukumomin kasashen da abin ya shafa akasarin wadanda suke mutuwa marasa muhali ne da bakin haure, yayin da sanyi tattare da dusar kankara ke sake tsananta.

Kasashen Rasha da Poland da Italy da Bulgaria ne aka fi samun asaran rayuka, daga watan Nuwamba zuwa yanzu sama da mutane 50 sun kwanta da dama a sassan Turai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.