Isa ga babban shafi
Rahotanni

Rayuwar yara na cikin barazana a lokutan sanyin Hunturu

Wannan lokaci na shigowar sanyin hunturu na tattare da tarin matsaloli ga yara kanana musamman jarirai, Matsalolin sun hada da mura da ke sarke musu numfashi da haddasa zazzabi mai tsanani al’amarin da ke haddasa asarar rayukan yaran. Ibrahim malam Tchillo ya hada rahoto a kai daga Damagaran.

Yarana na Fuskantar Barazanar Hunturu
Yarana na Fuskantar Barazanar Hunturu REUTERS/Abdalrhman Ismail TPX IMAGES OF THE DAY
Talla

02:58

Cututtukan Sanyin hunturu

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.