Isa ga babban shafi
Faransa

An danganta ambaliyar ruwa a Faransa da matsalar sauyin yanayi

Shugaba Francois Hollande na Faransa ya jinjinawa magadan gari na kasar dangane da irin rawar da suke takawa wajen kare jama’a a daidai lokacin da kasar ke fama da ambaliyar ruwa.

Ambaliyar ruwa ta tilastawa hukumomi rufe makarantu
Ambaliyar ruwa ta tilastawa hukumomi rufe makarantu AFP/Christian Alminana
Talla

Yanzu haka dai mutane 9 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a yankin Turai sakamakon wannan ambaliya da ake dangatawa da matsalar sauyin yanayi.

Ambaliyar ta yi sanadiyar rufe makarantu tare da tilastawa hukumomin kasar kwashe mutanen dake tsare a gidan yari zuwa wani wuri daban.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.