Jamus
Merkel ta yabawa masu aikin agaji a yankunan da ambaliya ta shafa
Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel, ta yabawa ma’aikatan agajin da suka taimakawa wadanda bala’in ambaliyar ruwa ya shafa a kasar, yayin da ta ziyarci Yankin a karo na uku. Tuni Merkel ta yi alkawarin bayar da taimakon euro miliyan 100 don taimakawa wadanda ambaliyar ta shafa, kuma tace ambaliyar ta haifar da hasarar Biliyoyin kudade.
Wallafawa ranar:
Talla
Har yanzu dai Yankin Arewacin Jamus na ci gaba da fuskantar barazana da sauran kasashen da ke tskiyar Turai wadanda suka hada da Austria da Romania da Jamhuriyyar Czech.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu