Isa ga babban shafi
Girka

Majalisa ta amince da sabbin tsare tsaren Girka

Majalisar Girka ta jefa kuri’ar amincewa da sabbin tsare tsaren da za su taimaka a kasar ta sake samun tallafi domin ceto tattalin arzikinta da ke cikin wani hali sakamakon dimbin bashin da ake bin kasar.

Firaministan Girka Alexis Tsipras.
Firaministan Girka Alexis Tsipras. REUTERS/Yiannis Kourtoglou
Talla

‘Yan majalisa dama da 200 ne suka amince da matakin, wanda ya kunshi sabbin tsare tsare a a fannin ajiyar banki da matakan tsuke bakin aljihun gwamnati.

Wannan ne karo na biyu da ‘Yan majalisar kea mince da bukatun gwamnatin firaministan kasar Alexis Tsipras de ke fuskatar matsi daga masu bin Girka bashi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.