Faransa
Hollande na jagorantar taron kawo karshen rikicin Afrika ta Tsakiya a Paris
Shugaban Kasar Faransa, Francois Hollande zai jagoranci taron yadda za’a samar da zaman lafiya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, wadda yanzu haka ke fuskantar tashin hankali.
Wallafawa ranar:
Talla
Taron wanda za’a gudanar a Paris, zai samu halartar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, shugabanin kungiyar kasashen Afrika da Turai, da kuma wasu shugabanin Afrika.
Tuni shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan ya bar kasar daren jiya dan halartar taron.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu