Isa ga babban shafi
Croatia

Croatia ta yi bikin shigarta kasashen Turai

Kasar Croatia ta yi bikin shigar ta kungiyar kasashen Turai, a matsayin tan a kasa ta 28 a kungiyar. Matakinna zuwa ne a dai dai lokacin da kasar ke cika shekaru 20 da yakin da ya bata yancin kai. 

Firaministan Croatia, Jadranka Kosor (hagu) da shugaban kwamitin kungiyar tarayyar turai, Herman Van Rompuy da kuma shugaban gudanarwar kungiyar, Manuel Barosso
Firaministan Croatia, Jadranka Kosor (hagu) da shugaban kwamitin kungiyar tarayyar turai, Herman Van Rompuy da kuma shugaban gudanarwar kungiyar, Manuel Barosso REUTERS/Thierry Roge
Talla

An gudanar da bukukuwa da dama a Dandalin Zagreb, yayin da shugaban gudanarwar kungiyar kasashen Turai, Jose Manuel Barosso ya yiwa kasar maraba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.