Isa ga babban shafi
EU-Syria

Tarayyar Turai ta bukaci ‘Yan tawayen Syria su saki ‘Yan Philippines da suka yi garkuwa da su

Kungiyar Tarayyar Turai, a kirayen da kasashen duniya ke wa ‘Yan tawayen Syria, su saki sojojin Philippines, da suka garkuwa da su, Wakiliyar hukumar, mai kula da harkokin kasashen waje, Catherine Ashton ta ce ta kadu da lamarin, don haka ta ke neman a saki sojojin ba tare da gindaya wasu sharudda ba.

Wakiliyar hukuma Turai, mai kula da harkokin kasashen waje, Catherine Ashton
Wakiliyar hukuma Turai, mai kula da harkokin kasashen waje, Catherine Ashton Reuters
Talla

Ashton tace kungiyar Tarayyar Turai tana Allah wadai da kame mutane da yin garkuwa da su, saboda hakan ya saba wa dokokin kasashen duniya, don haka ta nemi ‘yan tawayen su gaggauta sako su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.