Isa ga babban shafi
EU

Tarayyar Turai tace za ta gaggauta ba Falesdinawa Tallafinsu

Kungiyar Kasashen Turai tace tana daukar matakan gaggauwa don bai wa kungiyar Falasdinawa tallafin da aka saba ba su. Babbar jami’ar diplomasiyar kungiyar, Catherine Ashton, tace zasu bai wa kungiyar Dala miliyan 80 a matsayin tallafin na watanni uku na farkon wannan shekarar.

Babbar jami’ar Diplomasiyar kungiyar Tarayyar Turai Catherine Ashton
Babbar jami’ar Diplomasiyar kungiyar Tarayyar Turai Catherine Ashton Reuters/Francois Lenoir
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.