Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa ta nuna damuwa kan karin masu tada kayar baya

Ministan Cikin gidan Faransa, Manuel Vals, ya bayyana damuwar sa kan samun Karin masu tada kayar baya a cikin kasar, abinda ke razana al’umma.Bayan wani harin da aka kai karshen mako, inda aka kashe daya daga cikin su, kuma aka kama wasu 11, Ministan yace akwai wasu daruruwa yanzu haka suna yawo akan tituna, wadanda ke iya sake hada kansu dan kai hare hare a cikin kasar. 

Shugaban Faransa François Hollande.
Shugaban Faransa François Hollande. REUTERS/Philippe Wojazer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.