Isa ga babban shafi
Tattalin Arziki

Hukumar bankunan turai ta nuna farin ciki da samun cigaba

Hukumar bankunan turai ta nuna farin cikinta game da yadda bankunanan nahiyar ke samun cigaba.Shugaban bankunan, Cif Andrea Enria, ya bayyanawa jaridar Business Daily inda ya ce sun gamsu da irin yunkurin da bankunan da ke nahiyar ke yi wajen ganin sun samu cigaba. 

Reuters /Dado Ruvic
Talla

A bara ne hukumar ta ce kowane banki a nahiyar ya kara kudin hada hadarsa zuwa Yuro 115 biliyan.

An yi yarjejeniyar yin hakan ne bayan tabarbarewar tattalin arziki da aka samu a shekarar 2008 domin ya zama kariya ga sake aukuwar hakan.

Bankunan dai da a farkonwatan nan sun nuna damuwarsu, inda su ke ikrarin cewa kara kudin hada hadar zai su a rage kudaden da ake bayar na bashi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.