Isa ga babban shafi
Turai

Matakan Tada Komadan Tattalin Arziki Na Turai

Ministocin kudade na kasashen Turai na Brussels a yau inda suke tattauna fargaban yadda zata kasance a kasuwar kudade.Tattaunawan na zuwa ne a wani lokaci da majalisar kasar Jamus ta zartas da nata kason domin farfado da komadan tattalin arzikin daya afkawa wasu kasashen dake anfani da kudin Euro.Shugaban kasar Faransa Nicholas Sarkozy ya musanta cewa akwai baraka tsakanin kasar Faransa da Jamus.A jiya an sami faduwar darajar kudin Euro da baa taba ganin irin sa ba cikin shekara daya. 

rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.