Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Samaila Muhammed

Wallafawa ranar:

Shugabannin Jam’iyun siyasar kasar Girka da suka samu nasarar zaben ‘Yan Majalisu, suna kokarin kafa sabuwar Gwamnati, yayin da suke ci gaba da samun matsin lamba daga kasashen duniya. Nasarar da Jam’iyun da ke goyan bayan ci gaba da zaman kasar a kungiyar kasashen turai, ya haifar da farfadowar hannayen jari, da darajar kudin euro. Hon Sama’ila Muhammed, masanin tattalin arziki, ya yi sharhi game da wannan batu.

Shugaban Jam'iyyar gurguzu ta Pasok Evangelos Venizelos a birnin Athens
Shugaban Jam'iyyar gurguzu ta Pasok Evangelos Venizelos a birnin Athens Reuters/John Kolesidis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.