Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ahmed Tijjani Lawal

Wallafawa ranar:

A ranar Talata ne kungiyar 'Yan tawayen kasar Colombia FARC ta yi bikin cika shekaru 50 da kafuwa, wanda wannan ke nuna 'Yan tawayen na Colombia sun fi dadewa ana gwargwarmaya da su a duniya. An dade Gwamnati na kokarin tattaunawa da 'Yan tawayen domin sasantawa, lamarin da ke yin tasiri a zaben shugabancin kasar da aka gudanar. Awwal Janyau ya tattauna da Ahmed Tijjani Lawal Masanin siyasar duniya game da tarihin kungiyar da kuma gwagwarmaya tun kafuwar Kungiyar.

'Yan tawayen Colombia FARC
'Yan tawayen Colombia FARC Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.