Isa ga babban shafi
Wasanni

An gudanar da wassan karshe na gasar Dambe Warriors a jahar Kano

Wallafawa ranar:

Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda akayi karan battar karshe ta gasar Dambe Warriors, inda Dogon Sisco ya kasha Husaini Dan Saudiyya a wasan karshe na kasa da kasa. haka nan an kuma doka wasu wassani daban-daban inda 'yan wasa suka nuna bajintarsu.

Hussein da Dogon Sisco a yayin fafatawa zagayen farko a gasar damben gargajiya a Lagos.
Hussein da Dogon Sisco a yayin fafatawa zagayen farko a gasar damben gargajiya a Lagos. © Dambe Warriors.
Talla

A wasa tsakanin 'Yar Mage da Alaye, 'Yar Mage ne yayi nasara da makin kai naushi 89 da 82, abunda yasa ya lashe kyautar naira dubu dari biyar da damar shiga gasar Dambe Warriors ta shekarar 2024.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.